32 Sai ya ce, “Kada dai Ubangiji ya husata, zan sāke yin magana, sau ɗayan nan kaɗai. Da a ce za a sami goma a wurin fa?”Ya amsa ya ce, “Sabili da goma ɗin ba zan hallaka shi ba.”
Karanta cikakken babi Far 18
gani Far 18:32 a cikin mahallin