Far 24:15 HAU

15 Kafin ya rufe baki, sai ga Rifkatu wadda aka haifa wa Betuwel ɗan Milka, matar Nahor ɗan'uwan Ibrahim, ta fito da tulun ruwanta a bisa kafaɗarta.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:15 a cikin mahallin