Far 24:16 HAU

16 Budurwa mai kyan tsari ce. Tana da kyan gani ƙwarai, budurwa ce, ba wanda ya taɓa saninta. Ta gangara zuwa rijiyar ta cika tulunta, ta hauro.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:16 a cikin mahallin