Far 24:48 HAU

48 Sa'an nan na yi ruku'u, na yi wa Ubangiji sujada, na yabi Ubangiji Allah na maigidana, Ibrahim, wanda ya bishe ni a hanya sosai, in auro wa ɗansa 'yar danginsa.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:48 a cikin mahallin