Far 24:49 HAU

49 Yanzu fa, idan za ku amince ku gaskata da maigidana, ku faɗa mini, in ba haka ba, sai ku faɗa mini, domin in san abin yi, in juya dama ko hagu.”

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:49 a cikin mahallin