Far 27:15 HAU

15 Rifkatu ta ɗauki riguna mafi kyau na babban ɗanta Isuwa waɗanda suke wurinta cikin gida, ta kuwa sa wa Yakubu ƙaramin ɗanta su,

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:15 a cikin mahallin