Far 27:18 HAU

18 Ya kuwa shiga wurin mahaifinsa, ya ce, “Baba.”Mahaifin ya ce, “Ga ni, wane ne kai, ya ɗana?”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:18 a cikin mahallin