Far 27:19 HAU

19 Yakubu ya ce wa mahaifinsa, “Ni ne Isuwa ɗan farinka. Na yi yadda ka faɗa mini, in ka yarda ka tashi ka ci naman da na harbo, domin ka sa mini albarka.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:19 a cikin mahallin