Far 27:25 HAU

25 Ya ce, “Kawo mini naman da ka harbo, in ci in sa maka albarka.” Sai ya kawo masa, ya kuwa ci, ya kawo masa ruwan inabi, ya sha.

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:25 a cikin mahallin