Far 28:11 HAU

11 Da ya isa wani wuri, sai ya kwana can a wannan dare, don rana ta riga ta faɗi. Ya ɗauki ɗaya daga cikin duwatsun da suke wurin, ya yi matashin kai da shi, ya kwanta, ya yi barci.

Karanta cikakken babi Far 28

gani Far 28:11 a cikin mahallin