Far 28:14 HAU

14 Zuriyarka kuwa za su zama kamar turɓayar ƙasa, za su kuma bazu zuwa gabas da yamma, kudu da arewa. Ta wurinka da zuriyarka, iyalan duniya duka za su sami albarka.

Karanta cikakken babi Far 28

gani Far 28:14 a cikin mahallin