Far 28:15 HAU

15 Ga shi, ina tare da kai, zan kiyaye ka duk inda ka tafi, zan kuwa komo da kai ƙasan nan, gama ba zan rabu da kai ba, sai na aikata abin nan da na hurta maka.”

Karanta cikakken babi Far 28

gani Far 28:15 a cikin mahallin