Far 28:18 HAU

18 Sai Yakubu ya tashi tun da sassafe, ya ɗauki dutsen da ya yi matashin kai da shi, ya kafa shi al'amudi, ya kuwa zuba mai a kan al'amudin.

Karanta cikakken babi Far 28

gani Far 28:18 a cikin mahallin