Far 3:1 HAU

1 Maciji ya fi kowace dabba da Ubangiji Allah ya yi wayo. Ya ce wa matar, “Ko Allah ya ce, ‘Ba za ku ci daga wani itacen da yake a gonar ba?’ ”

Karanta cikakken babi Far 3

gani Far 3:1 a cikin mahallin