Far 30:41 HAU

41 A kowane lokacin da ƙarfafan yake barbara Yakubu yakan sa tsabgogin a magudana a gaban idanun garken, domin su yi barbara a tsakanin tsabgogin.

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:41 a cikin mahallin