42 Amma ga marasa ƙarfi na garken, ba ya sa musu. Don haka marasa ƙarfin ne na Laban, ƙarfafan kuwa na Yakubu.
Karanta cikakken babi Far 30
gani Far 30:42 a cikin mahallin