Far 31:36 HAU

36 Yakubu ya husata, ya yi wa Laban faɗa, ya ce wa Laban, “Wane laifi na yi, mene ne zunubina da ka tsananta bina?

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:36 a cikin mahallin