Far 31:35 HAU

35 Sai ta ce wa mahaifinta, “Kada ubangijina ya yi fushi da ban iya tashi ba, don ina al'adar mata ne.” Ya kuwa bincike, amma bai sami gumakan ba.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:35 a cikin mahallin