Far 31:41 HAU

41 A waɗannan shekaru ashirin da nake cikin gidanka, na yi maka barantaka shekara goma sha huɗu domin 'ya'yanka mata biyu, shekara shida kuma domin garkenka, ka kuwa sauya ladana har sau goma.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:41 a cikin mahallin