Far 31:52 HAU

52 Wannan tsibi, shaida ce, al'amudin kuma shaida ce ba zan zarce wannan tsibi zuwa wurinka ba, kai kuma ba za ka zarce wannan tsibi da wannan al'amudi zuwa wurina don cutarwa ba.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:52 a cikin mahallin