Far 31:53 HAU

53 Allah na Ibrahim da Nahor, Allah na mahaifinsu, ya shara'anta tsakaninmu.” Saboda haka Yakubu ya rantse da martabar mahaifinsa Ishaku.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:53 a cikin mahallin