Far 32:11 HAU

11 Ka cece ni ina roƙonka daga hannun ɗan'uwana, wato daga hannun Isuwa, gama ina jin tsoronsa, kada ya zo ya karkashe mu duka, 'ya'ya da iyaye.

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:11 a cikin mahallin