Far 32:10 HAU

10 ban cancanci ayyukanka na ƙauna da irin amincin da ka gwada wa baranka ba, gama da sandana kaɗai na haye Kogin Urdun, ga shi yanzu kuwa na zama ƙungiya biyu.

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:10 a cikin mahallin