Far 32:16 HAU

16 Waɗannan ya sa su a hannun barorinsa ƙungiya ƙungiya, ya ce wa barorinsa, “Ku yi gaba, ku ba da rata tsakanin ƙungiya da ƙungiya.”

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:16 a cikin mahallin