Far 32:17 HAU

17 Ya umarci na kan gaba, ya ce, “Sa'ad da Isuwa ɗan'uwana ya gamu da ku, ya tambaye ku cewa, ‘Ku mutanen wane ne? Ina za ku? Waɗannan da suke gabanku na wane ne?’

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:17 a cikin mahallin