Far 32:26 HAU

26 Sa'an nan sai mutumin ya ce, “Ka bar ni in tafi, gama gari na wayewa.”Amma Yakubu ya ce, “Ba zan bar ka ka tafi ba, sai ka sa mini albarka.”

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:26 a cikin mahallin