Far 32:25 HAU

25 Sa'ad da mutumin ya ga bai rinjayi Yakubu ba sai ya taɓa kwarin kwatangwalonsa, sai gaɓar kwatangwalon Yakubu ta gulle a lokacin da yake kokawa da shi.

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:25 a cikin mahallin