Far 32:29 HAU

29 Sa'an nan Yakubu ya tambaye shi, “Ina roƙonka, faɗa mini sunanka.”Amma ya ce, “Don me kake tambayar sunana?” A nan mutumin ya sa masa albarka.

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:29 a cikin mahallin