Far 32:28 HAU

28 Sai ya ce, “Ba za a ƙara kiranka da suna Yakubu ba, amma za a kira ka Isra'ila, gama ka yi kokawa da Allah da mutane, ka kuwa yi rinjaye.”

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:28 a cikin mahallin