Far 35:1 HAU

1 Allah ya ce wa Yakubu, “Tashi, ka hau zuwa Betel, ka zauna can. Can za ka gina bagade ga Allah wanda ya bayyana gare ka sa'ad da kake guje wa ɗan'uwanka Isuwa.”

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:1 a cikin mahallin