Far 35:2 HAU

2 Sai Yakubu ya ce wa iyalin gidansa da dukan waɗanda suke tare da shi, “Ku kawar da gumakan da suke wurinku, ku tsarkake kanku, ku sāke rigunanku,

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:2 a cikin mahallin