14 Sai Yakubu ya kafa al'amudin dutse a inda Allah ya yi masa magana, ya zuba masa sadaka ta sha, ya kuma zuba mai a bisansa.
Karanta cikakken babi Far 35
gani Far 35:14 a cikin mahallin