Far 35:4 HAU

4 Saboda haka, suka bai wa Yakubu dukan gumakan da suke da su, da zobban kunnuwansu. Sai Yakubu ya ɓoye su a ƙarƙashin itacen oak wanda suke kusa da Shekem.

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:4 a cikin mahallin