Far 37:13 HAU

13 Isra'ila ya ce wa Yusufu, “Ashe, ba 'yan'uwanka suna kiwon garken a Shekem ba? Zo in aike ka wurinsu.”Sai ya ce masa, “Ga ni.”

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:13 a cikin mahallin