Far 38:28 HAU

28 Da tana cikin naƙuda, sai hannun wani ya fara fitowa, ungozoma kuwa ta ɗauki jan zare ta ɗaura a hannun, tana cewa, “Wannan shi ya fara fitowa.”

Karanta cikakken babi Far 38

gani Far 38:28 a cikin mahallin