Far 38:29 HAU

29 Amma da ya janye hannunsa, ga ɗan'uwansa ya fito, sai ta ce, “A'a, ta haka za ka keta ka fito!” Saboda haka aka raɗa masa suna Feresa.

Karanta cikakken babi Far 38

gani Far 38:29 a cikin mahallin