Far 39:9 HAU

9 Bai fi ni iko cikin gidan nan ba, ba kuma abin da ya hana mini sai ke kaɗai, domin ke matarsa ce. Ƙaƙa fa zan aikata wannan babbar mugunta, in yi wa Allah zunubi?”

Karanta cikakken babi Far 39

gani Far 39:9 a cikin mahallin