Far 4:1 HAU

1 Adamu kuwa ya san matarsa Hawwa'u, ta kuwa yi ciki, ta haifi Kayinu. Sai ta ce, “Na sami ɗa namiji da iznin Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Far 4

gani Far 4:1 a cikin mahallin