Far 41:42 HAU

42 Sai Fir'auna ya cire zobensa mai hatimi daga hannunsa ya sa a hannun Yusufu, ya sa masa rigunan lilin masu kyau, ya rataya masa sarƙar zinariya a wuya,

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:42 a cikin mahallin