Far 41:43 HAU

43 ya kuma sa shi ya hau karusarsa ta biyu, suka yi ta shela a gabansa, “Ku ba da hanya.” Ta haka fa ya sa ya zama mai mulki bisa dukan ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:43 a cikin mahallin