Far 42:25 HAU

25 Yusufu ya umarta a cika tayakan da hatsi, a kuma mayar wa kowa da kuɗinsa cikin taikinsa, a kuma ba su guzuri don hanya. Haka kuwa aka yi musu.

Karanta cikakken babi Far 42

gani Far 42:25 a cikin mahallin