Far 42:28 HAU

28 Ya ce wa 'yan'uwansa, “An mayar mini da kuɗina, ga shi nan a taiki!”Zuciyarsu ta karai sai suka juya suna duban juna, suna makyarkyata suna cewa, “Me ke nan da Allah ya yi mana?”

Karanta cikakken babi Far 42

gani Far 42:28 a cikin mahallin