Far 43:15 HAU

15 Sai mutane suka ɗauki tsarabar, suka kuma ɗauki riɓin kuɗin a hannunsu tare da Biliyaminu. Suka tashi suka gangara zuwa Masar, suka shiga wurin Yusufu.

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:15 a cikin mahallin