Far 43:16 HAU

16 Sa'ad da Yusufu ya ga Biliyaminu tare da su, ya faɗa wa mai hidimar gidansa, ya ce, “Ka shigar da mutanen cikin gida, ka yanka dabba ka shirya, gama mutanen za su ci abincin rana tare da ni.”

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:16 a cikin mahallin