Far 45:8 HAU

8 Don haka, ba ku kuka aiko ni nan ba, amma Allah ne, shi ne kuwa ya sa in zama uba ga Fir'auna, da shugaban gidansa duka, mai mulki kuma bisa ƙasar Masar duka.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:8 a cikin mahallin