Far 45:9 HAU

9 “Ku gaggauta, ku hau zuwa wurin mahaifina ku ce masa, ‘Ga abin da Yusufu ɗanka ya ce, “Allah ya maishe ni shugaban Masar duka, ka gangaro wurina kada ka yi wata wata.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:9 a cikin mahallin