Far 47:11 HAU

11 Sai Yusufu ya zaunar da mahaifinsa da 'yan'uwansa, ya kuwa ba su mahalli a ƙasar Masar, cikin ƙasa mafi kyau a ƙasar Remesse, kamar yadda Fir'auna ya umarta.

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:11 a cikin mahallin