Far 47:16 HAU

16 Yusufu ya amsa, ya ce, “Ku ba da shanunku, ni kuwa zan ba ku abinci a madadin shanunku in kuɗinku sun ƙare.”

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:16 a cikin mahallin