Far 48:16 HAU

16 Mala'ikan da ya fanshe niDaga dukan mugunta,Ya sa wa samarin albarka,Bari a dinga ambatarsu da sunana,Da sunan Ibrahim da na Ishaku iyayena,Bari kuma su riɓaɓɓanya, su zamataron jama'a a tsakiyar duniya.”

Karanta cikakken babi Far 48

gani Far 48:16 a cikin mahallin