Far 48:17 HAU

17 Sa'ad da Yusufu ya ga mahaifinsa ya ɗora hannun damansa a bisa kan Ifraimu, ransa bai so ba, ya ɗauke hannun mahaifinsa, domin ya kawar da shi daga kan Ifraimu zuwa kan Manassa.

Karanta cikakken babi Far 48

gani Far 48:17 a cikin mahallin